Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Wanene Chinua Achebe?

Waiwaye adon tafiya kan rayuwar shahararren marubucin nan dan Nigeria Farfesa Chinua Achebe, wanda ya rasu yana da shekaru 82 da haihuwa.