Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

An samu jinkiri a Internet

Masu amfani da internet a sassan duniya sun fuskanci jinkiri sakamakon abinda aka bayyana da cewa shi ne hari mafi girma da aka kai wa internet din.