Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Amsoshin Takardunku: Bayani game da lokacin cinikin bayi

A shirinmu na wannan makon, mun amsa tambaya game da lokacin cinikin bayi a duniya, wanda Malamin tarihi a jihar Kano dake Najeriya Farfesa Tijjani Naniya ya amsa.