Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Taba Kidi Taba Karatu

A wannan makon mun kawo muku labarai masu ban tausayi da ban haushi, kana mun bada labari game da zaman lafiya tsakanin musulmi da Kirista a Burtaniya da ta kai musulmi su kayi salla a coci.