Gawar Margaret Thatcher
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Jana'izar Margaret Thatcher

A yau ne ake jana'izar tsohuwar Firayi Ministar Birttania, Margaret Thatcher. Margaret Thatcher ta rasu ne a makon jiya tana da shekaru 87 a duniya. An dauki tsauraran matakan tsaro. 'Yan sanda sun ce suna tsammanin za a samu wadanda za su yi zanga zanga.