Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Sir Alex Ferguson zai yi murabus

A shekarar 1986 Ferguson ya bayyana a Old Trafford. Yanzu kuma an samu tabbacin cewa yana shirin ritaya yayin da tauraruwarsa ke haskawa.