Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Ritayar Sir Alex Ferguson

Image caption Sir Alex Ferguson, manajan Manchester United

A farkon makon nan ne manajan kulob din kwallon kafa na Manchester United, Sir Alex Fergusson ya sanar da cewar zai ajiye aikinsa a karshen kakar wasanni ta premiership a nan Ingila ta bana.

To ko shin wacce irin gudunmuwa ya baiwa kulob din cikin shekaru 26 da yaja ragama, kuma ko za a iya samu wani gwarzon kamarsa.