Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Syria ta musanta zargin toshe intanet

Gwamnatin Syria ta musanta ikirarin cewa ta toshe hanyoyin samun intanet har tsawon sa'o'i goma sha tara.