Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda masunta ke kare albarkatu a Senegal

A yankin Casamance na Senegal, ganin yadda kifi ke daf da karewa, wadansu al'ummu sun dauki matakin ba da kariya ga kifayen yankin.