Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Cikar kungiyar OAU shekaru hamsin da kafuwa

Image caption Taron shugabannin kungiyar Tarayyar Afrika

Kungiyar hada kan kasashen Afirka, OAU, wadda a yanzu ake kira Tarayyar Afirka KO AU ta cika shekaru 50 da kafawa.Tun farko menene dalilin kirkirar kungiyar? Kawo yanzu kuma, ko ta cimma wasu daga cikin abubuwan da ta sa a gaba?