Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Taba Kidi Taba Karatu: Shirye-shiryen haihuwar Kate

Image caption Dutchess Kate da mijinta Duke na Cambridge, William

A filinmu na wannan makon mun tattauna game da shirye-shiryen haihuwar Dutchess Kate ta Cambridge, wacce ake sa ran za ta haihu a tsakiyar watan Yuli.

Gidan sarautar Birtaniya sun shirya domin wannan haihuwa.

Haka kuma mun bada labarin cewa fasinjojin kamfanin jiragen sama na Samowa za su dinga biyan kudin jirgi daidai kiba ko nauyin mutum.