Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Hakar ma'adanai ba bisa ka'ida ba a Ghana

Ana zargin masu hakar ma'adanai ba bisa ka'ida ba ko'ina suke a duniya da samun kazamar riba, kuma ko a kasar Ghana dake yammacin Afrika ma lamarin haka yake.

A wannan bidiyon BBC ta duba ayyukan masu hakar ma'adanai ba bisa ka'ida ba 'yan kasar Sin dake wannan sana'a a Ghana.