Taba Kidi Taba Karatu: Yanayin azumi ga marasa galihu

Taba Kidi Taba Karatu: Yanayin azumi ga marasa galihu

A filinmu na wannan makon Aliyu Abdullahi Tanko da Bashir Saad Abdullahi ne suka tattauna game da azumi, musamman ga marasa galihu dake Turai.

Inda suka bada labarin wani mutum mai suna Imran Adam wanda ke fama da ciwon mutuwar rabin jiki da halin da ya tsinci kansa a wannan azumin.