Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Amsoshin Takardunku: Hukuncin goge baki da azumi

A wannan makon mun amsa tambaya game da hukuncin goge baki da man goge baki bayan fitowar rana, inda shugaban majalisar malamai na jihar Kano Malam Ibrahim Khalil.

Sannan muna dauke da karin bayani game da cewa ko bakan gizo na shanye ruwan sama.