Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Taba Kidi Taba Karatu: Dattijuwa data haihu a shekaru 74

A wannan makon mun bada labarin wata dattijuwa 'yar kasar Indiya data haihu a shekaru 74, kuma take fatan ganin auren 'yarta wacce a yanzu ke da shekaru biyar.

Sannan muna dauke da wasu labaran.