Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Matar Yarima William ta samu da namiji

Maidakin Yarima William, Kate ta haifi da namiji kamar yadda Fadar Buckingham ta sanar.

Da sanyin safiyar ranar Litinin ne dai aka kai Duchess din tare da mijinta asibiti a cikin mota.

Ma'auratan sun bayyana matukar farin cikinsu, bayan ta sauka.