Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Amsoshin Takardunku: Tarihin Margayi Sheikh Isa Waziri

A cikin shirin na wannan mako, za ku ji tarihin Margayi Sheikha Isa Waziri, Wazirin Kano. Wanda ya rasu a ranar Juma'a 2 ga watan Agusta, shekara ta 2013.