Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Koriya ta Arewa ta kera wayar salula

An nunawa shugaban kasar , Kim Jong-un wayar maisuna Arirang, a lokacin da ya kai ziyara ma'aikatar da aka kerata, kuma za a rika sarrafa ta ne a kan manhajar Android OS.