Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Amsoshin Takardunku: Tarihin Muhammed Badie

A cikin shirin na wannan makon za ku ji tarihin shugaban kungiyar 'Yan Uwa Musulmi na Masar, Muhammed Badie da kuma bambamcin kamfanonin dillanci labarai da sauran jaridu.