Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Matsalar ambaliyar ruwa

Image caption Ambaliyar ruwa

A cikin kwanakin nan al'umomi da dama a wasu sassan kasashen yankin yammacin Afrika sun yi fama da ambaliyar ruwa sakamakon ruwan saman da aka tafka a yankunan.

Shin ya lamarin yake a wajenku, kuma wane kokari ne hukumomi ke yi na taimaka wa? Wadannan na daga cikin batutuwan da zamu tattauna a cikin shirinmu na Ra'ayi Riga na wannan mako!