Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Amsoshin Takardunku

Cikkaken bayani game da makamai masu guba wanda Kyaftin Abubakar Suraj Imam, wanda ke karatunsa na Phd - ko digiri na uku - a Jami'ar Newcastle da ke Ingila.