Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Gane Mani Hanya

Jam'iyyar PDP mai mulki a Najeriya za ta yi taron ta na kasa a ranar 31 ga watan Agusta, inda za ta zabi wasu daga cikin shugabanninta.

A filin Gane Mani Hanya na wannan makon Muhammed Kabir Muhammed ya tattauna da Dr Abubakar Kari na Jami'ar Abuja da kuma Sanata Abubakar Gada

mai baiwa shugaban jam'iyyar PDP na kasa shawara a kan harkokin siyasa.