Wani jirgin Dana da yayi hadari a Najeriya
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Hadarin jiragen sama a Najeriya

Image caption Wani jirgin Dana da yayi hadari a Najeriya

Hadurran jiragen sama a Najeriya na neman zama ruwan dare.

Daruruwan matafiya na rasa rayukansu, dayawa kuma suna jikkata.

Lamarin ya sa a yanzu jama'a na saunar shiga jiragen.

To shin wai me ke sa wa jiragen saman na yin hadari a kai a kai a Najeriyar?

Ta yaya kuma za a magance matsalar?