Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Matsalar kokarin tsallakawa kasashe masu wadata

Cikin 'yan shekarun nan ana samun karuwar asarar rayukan 'yan kasashen Afurka masu kokarin tsallakawa kasashe masu wadata na Turai da kuma Saudiyya.Yaya za a shawo kan lamarin?