Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ina son in zama gwarzon kwallon Afrika- Mikel

Dan kwallon Nigeria da Chelsea, John Mikel Obi ya bayyana cewar yanason ya zama gwarzon dan kwallon Afrika na BBC a 2013.