Matasa a Najeriya
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi riga: Rashin aiki tsakanin matasa a Najeriya

Image caption Matasa masu yiwa kasa hidima a Najeriya

Yayinda ake batun tattalin arzikin Najeriya na bunkasa, sai ga shi hukumar kididdiga ta kasar ta fito da wani rahoto mai cewar kusan fiye da rabin yawan matasan kasar ne ba su da aikin yi.

Wannan matsala kuma ta fi shafar mata.

Sai dai gwamnati na cewar tana yin iya kokarinta na tinkarar lamarin.

To shin ina matsalar take? Me ya kamata a yi domin shawo kanta? Wannan batun ne zamu tattauna a filinmu na Ra'ayi Riga.