An kashe mutane da dama a rikicin addini a jamhuriyar Afirka ta tsakiya
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Yadda addinai za su taimaka wajen kawo zaman lafiya.

A wannan shekara mai karewa sassa dama na duniya sun fuskanci tashin hankali da ya haddasa asarar rayuka masu yawa da kuma duniya.

Yayin da Kristoci a duniya suka yi bikin Krismeti, ko ta yaya addinai za su tallafa wajen kawo karshen fadan addini da kabilanci?

Ta yaya za a wanzar da zaman lafiya tsakanin al'umma?