Ra'ayi Riga: Bunƙasa 'yan ƙwallon Afirka

Ranar asabar ne za a soma gasar cin kofin kwallon kafan Afurka na 'yan wasan dake taka leda nahiyar Afurka.

Shin ta yaya irin wannan gasa zata taimaka wa 'yan kwallon dake kokarin zama kwararru?

Me ya kamata a yi domin karfafa gwiwar 'yan kwallon dake wasa a nahiyar Afurka?