Rahoton UNESCO ya ce, makomar yara tana cikin hatsari
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Ƙarancin ƙwararrun malamai

Wani rahoto da hukumar raya ilimi da al'adu ta majalisar dinkin duniya UNESCO ta fitar a wannan makon, na cewa, ana matukar karancin malamai da suke da kwarewa wajen koyarwa a kasashe masu tasowa. To ko yaya za a shawo kan wannan matsala? Kuma menene tasirin wannan matsala?