Goodluck Jonathan, shugaban Najeriya
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Wakilai a taron kasa

Hakkin mallakar hoto Getty

A Najeriya ana ci gaba da tafka muhawara a kan wadanda ya kamata su halarci babban taro na kasa da ake shirin yi.

Yayin da gwamnati ta ce nada wakilan za a yi, wasun kuwa na ganin cewa zabensu ya kamata a yi. To ku fa, minene ra'ayinku? Wannan shi ne muka tattauna a filin Ra'ayi Rigar na yau.