Gangamin yaki da fyade
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Matsalar fyade a Najeriya

Image caption Wata mata da aka yiwa fyade

Matsalar fyade dai wata matsala ce dake kara kamari a wasu kasashe kamar Nijeriya.

Ana dai danganta karuwar matsala ga wasu dalilai da suka hada da rashin dokoki masu karfi na hukunta masu aikata fyaden.