Hayakin motoci mai gurbata muhalli
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Matsalar hayaki sakamakon girki da itace

Hakkin mallakar hoto Getty
Image caption Hayakin mota

Miliyoyin jama'a na rasa rai a duk shekara, saboda gurbatacciyar iska - kamar dai yadda wani kiyasi na hukumar lafiya ta duniya ya nuna. Fiye da rabin mace-macen su na faruwa ne sakamakon shakar hayaki.