Naksassu da dama suna adawa da hana yin bara.
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Batun matakin hana yin bara

Image caption Nakasassu da dama suna adawa da hana bara

A Nijeriya wasu jihohi sun dau matakin hana bara. Shin wadanne dalilai ke janyo barace-baracen? Ko matakan hana barar ya dace? Kuma wanne tanadi ya kamata a yiwa wadanda aka hana barar.