Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Shin akwai 'yan Boko Haram a Niger ?

Wasu 'yan daba a Niger sun shaidawa BBC cewar, suna da alaka da kungiyar Boko Haram a Nigeria saboda tana basu kudi.

Kasashe makwabtan Nigeria kamar Niger da Kamaru da kuma Chadi na fargabar cewar 'yan Boko Haram za su iya shiga cikin kasashensu.

Dubban mutane dai a yanzu sun fice daga Nigeria saboda rikicin.

Wakilinmu Thomas Fessy ya ziyarci garin Diffa a Niger, ga rahoton da ya hada mana