An kashe mutane da dama a Yobe

Mutane akalla 20 ne suka mutu sakamakon harin da wani dan kuna bakin wake ya kai a wani wajen kallo a birnin Damaturu da ke jihar Yobe a Nigeria.