Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ina son mu hadu da Jamus - Boateng

Dan kwallon Ghana, Kevin Prince Boateng ya bayanna cewar burinsa a gasar cin kofin duniya shi ne ya fafata da Jamus.