Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Pogba:Ina son zura kwallaye uku

Dan kwallon tsakiya na Faransa, Paul Pogba ya ce burin sa a gasar cin kofin duniya shi ne ya zura kwallaye uku a gasar a wasa guda.