Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ghana ta kori manyan 'yan wasanta

An kori Sulley Muntari da Kevin-Prince Boateng daga tawagar kwallon Ghana ta gasar kofin duniya saboda zargin aikata rashin da'a.