Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Gane Mani Hanya 28/06/14

Muna dauke da tattaunawa ta musamman tare da Imam Muhammed Kabir na'ibin limamin babban masalacin da ke Abuja babban birnin Nigeria.