Ghana
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ghana sun gamu da cikas a fagen kwallo

Matsalolin sun fara ne ranar Litinin, inda shugaban hukumar kwallon kafa ta Ghana ya yi barazanar daukar matakin shari'a kan jaridar Daily Telegraph kan zargin da ta yi na cewa an yi coge a wasu wasannin sada zumunta da kasar ta buga.