Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Rashin tabbas a Sudan ta Kudu

Kasar Sudan ta Kudu ita ce kasa ta farko a duniya da ke cikin rashin tabbas, kamar yadda cibiyar Fund for Peace ta Amurka ta bayyana.

Shekaru shida a jere, Somalia ce ta farko amma a wannan karon ta zama ta biyu sai kuma Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya da Jamhuriyar Demokradiyar Congo da Sudan da kuma Chadi.