Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Nigeria na shirin fafatawa da Faransa

'Yan wasan Nigeria za su fafata da Faransa don neman samun gurbi zuwa quarter finals a Gasar cin Kofin Duniya a Brazil.