Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Shin menene kundin Pansho ?

An bude taro kan Pansho na duniya a Abuja, babban birnin Nigeria. Shin menene Pansho kuma su waye suka cancanci karbar kundin Pansho a Afrika ?