Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Gasar cin kofin duniya ta mata 'yan gudun hijiri

An bude wata gasar cin kofin duniya ta ‘yan gudun hijira mata. Wata kungiya mai zaman kanta a Brazil ce ta shirya gasar, don maza kawai da farko. Sai dai a yanzu, mata ‘yan gudun hijira, da dama daga kasashen Afrika suna da tasu gasar.