Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

'Yan Ghana na neman mafaka a Brazil

Gwamnatin Ghana ta musanta cewa ana rikicin addini a kasar, bayan da 'yan kasar 200 suka nemi mafaka a Brazil.

Hukumomin Brazil sun ce 'yan Ghanan na neman samun takardun izinin aiki a cikin kasar ne.