Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kwanaki 90 da sace 'yan matan Chibok

A ranar 14 ga watan Aprilu 2014 'yan Boko Haram suka shiga da mota suka sace 'yan mata fiye da 200 da bakin bindiga a makarantar sakandaren Chibok a arewa maso gabashin Nigeria.

Kawo yanzu gwamnatin Nigeria ta kasa ceto su.