Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Hari a filin jirgin saman Tripoli

An kai hari da makamin roka a babban filin saukar jiragen sama na Libya, a yayinda fada ya tilasta rufe filin jirgin saman na Tripoli.

Shugabannin Libya sun kasa tabbatar da tsaro a kasar tun bayan da aka hambarar da Shugaba Muammar Gaddafi a shekara ta 2011.