Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yawon bude ido a sararin samaniya

Idan kana son zuwa yawon bude ido a wani wuri ba a cikin wannan duniyar ba, to zuba ruwa a kasa ka sha saboda ga wata sabuwar hanya.