Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ziyarar Hollande a yammacin Afrika

Shugaban Faransa Francois Holande ya fara ziyarar kwanaki uku a yammacin Afirka.

Ziyarar za ta maida hankali ne akan batun tsaro da kuma dangantakar tattalin arziki.

Shugaba Hollande ya fara ya da zango ne a kasar Ivory Coast tare da rakiyar manyan yan kasuwar Faransa kimanin hamsin.