HIV /AIDS
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi: Yunkurin kawar da cutar AIDS/SIDA

Hakkin mallakar hoto Thinkstock
Image caption HIV AIDS

Hukumar yaki da cutar AIDS ko SIDA ta ce akwai yiwuwar a shawo kan annobar cutar AIDS din nan da shekara ta 2030. Hukumar ta ce a halin yanzu akwai mutane kimanin miliyan 35 dake dauke da kwayar cutar HIV.